العاديات   سورة  : Al-Aadiyaat


سورة Sura   العاديات   Al-Aadiyaat
جَزَاؤُهُمْ عِندَ رَبِّهِمْ جَنَّاتُ عَدْنٍ تَجْرِي مِن تَحْتِهَا الْأَنْهَارُ خَالِدِينَ فِيهَا أَبَدًا ۖ رَّضِيَ اللَّهُ عَنْهُمْ وَرَضُوا عَنْهُ ۚ ذَٰلِكَ لِمَنْ خَشِيَ رَبَّهُ (8)
الزلزلة Az-Zalzala
إِذَا زُلْزِلَتِ الْأَرْضُ زِلْزَالَهَا (1) وَأَخْرَجَتِ الْأَرْضُ أَثْقَالَهَا (2) وَقَالَ الْإِنسَانُ مَا لَهَا (3) يَوْمَئِذٍ تُحَدِّثُ أَخْبَارَهَا (4) بِأَنَّ رَبَّكَ أَوْحَىٰ لَهَا (5) يَوْمَئِذٍ يَصْدُرُ النَّاسُ أَشْتَاتًا لِّيُرَوْا أَعْمَالَهُمْ (6) فَمَن يَعْمَلْ مِثْقَالَ ذَرَّةٍ خَيْرًا يَرَهُ (7) وَمَن يَعْمَلْ مِثْقَالَ ذَرَّةٍ شَرًّا يَرَهُ (8)
العاديات Al-Aadiyaat
وَالْعَادِيَاتِ ضَبْحًا (1) فَالْمُورِيَاتِ قَدْحًا (2) فَالْمُغِيرَاتِ صُبْحًا (3) فَأَثَرْنَ بِهِ نَقْعًا (4) فَوَسَطْنَ بِهِ جَمْعًا (5) إِنَّ الْإِنسَانَ لِرَبِّهِ لَكَنُودٌ (6) وَإِنَّهُ عَلَىٰ ذَٰلِكَ لَشَهِيدٌ (7) وَإِنَّهُ لِحُبِّ الْخَيْرِ لَشَدِيدٌ (8) ۞ أَفَلَا يَعْلَمُ إِذَا بُعْثِرَ مَا فِي الْقُبُورِ (9)
الصفحة Page 599
(8) Sakamakonsu, a wurin Ubangijinsu, shi ne gidajen Aljannar zama, ƙoramu na gudãna daga ƙarƙashinsu sunã madawwama a cikinta har abada. Allah Ya yarda da su, kuma su, sun yarda da Shi. wannan sakamako ne ga wanda ya ji tsõron Ubangijinsa.
الزلزلة Az-Zalzala
(1) Idan aka girgiza ƙasa, girgizawarta.
(2) Kuma ƙasa ta fitar da kayanta, masu nauyi.
(3) Kuma mutum ya ce "Mẽ neya same ta?"
(4) A rãnar nan, zã ta faɗi lãbãrinta.
(5) cewa Ubangijinka Ya yi umurni zuwa gare ta.
(6) A rãnar nan mutane za su fito dabam-dabam domin a nuna musu ayyukansu.
(7) To, wanda ya aikata (wani aiki) gwargwadon nauyin zarra, na alheri, zai gan shi.
(8) Kuma wanda ya aikata gwargwadon nauyin zarra na sharri, zai gan shi.
العاديات Al-Aadiyaat
(1) Ina rantsuwa da dawãki mãsu gudu suna fitar da kũkan ciki.
(2) Mãsu ƙyasta wuta (da kõfatansu a kan duwatsu) ƙyastawa.
(3) Sa'an nan mãsu yin hari a lokacin asuba.
(4) Sai su motsar da ƙũra game da shi.
(5) Sai su shiga, game da ita (ƙũrar), a tsakãnin jama'ar maƙiya.
(6) Lalle ne mutum mai tsananin butulci ne ga Ubangijinsa.
(7) Lalle ne shi mai shaida ne a kan laifinsa dl haka.
(8) Kuma 1alle ne ga dũkiya shi mai tsananin so ne.
(9) Shin, bã ya da sanin lõkacin da aka tõne abin da yake cikin kaburbura.
 


اتصل بنا | الملكية الفكرية DCMA | سياسة الخصوصية | Privacy Policy | قيوم المستخدم

آيــــات - القرآن الكريم


© 2022