الماعون   سورة  : Al-Maa'un


سورة Sura   الماعون   Al-Maa'un
الصفحة Page 602
قريش Quraish
(1) Sabõda sãbon ¡uraishawa.
(2) Sãbonsu na tafiyar hunturu da ta bazara.
(3) Sabõda haka sai su bauta wa Ubangijin wannan Gida (Ka'abah).
(4) wanda Ya ciyar da su (Ya hana su) daga yunwa, kuma Ya amintar da su daga wani tsõro.
الماعون Al-Maa'un
(1) Shin, ka ga wanda ke ƙaryatãwa game da sakamako?
(2) To, wannan shi ne ke tunkue marãya (daga haƙƙinsa).
(3) Kuma bã ya kwaaitarwa bisa bãyar da abinci ga matalauci.
(4) To, bone yã tabbata ga masallata.
(5) Waɗanda suke masu shagala daga sallarsu.
(6) Waɗanda suke yin riya (ga ayyukansu)
(7) Kuma suna hana taimako.
الكوثر Al-Kawthar
(1) Lalle ne Mu, Mun yi maka kyauta mai yawa.
(2) Saboda haka, ka yi salla dõmin Ubangijinka, kuma ka sõke (baiko, wato sukar raƙumi).
(3) Lalle mai aibanta ka shi ne mai yankakkiyar albarka.
 


اتصل بنا | الملكية الفكرية DCMA | سياسة الخصوصية | Privacy Policy | قيوم المستخدم

آيــــات - القرآن الكريم


© 2022